✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Fadan makiyaya da manoma ya ci mutum daya a Jigawa

Rikicin Fulani makiyaya da manoma a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa ya jawo rasuwar mutum daya sakamakon harbinsa da Fulani makiyayan suka yi…

Rikicin Fulani makiyaya da manoma a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa ya jawo rasuwar mutum daya sakamakon harbinsa da Fulani makiyayan suka yi da kibiya.