Fafaroma Benedict na 16 ya daga darajar Akbishop na Cocin Katolika na Abuja, John Onaiyekan zuwa Kadinal, matsayin da ya sanya shi zama daya daga cikin wadanda za su zabi Fafaroma na gaba.
Fadar Fafaroma ta daga darajar Bishop Onaiyekan da Matthew Kuka
Fafaroma Benedict na 16 ya daga darajar Akbishop na Cocin Katolika na Abuja, John Onaiyekan zuwa Kadinal, matsayin da ya sanya shi zama daya daga…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Thu, 1 Nov 2012 22:48:03 GMT+0100
Karin Labarai