Daily Trust Aminiya - Falala 10 ta kwana 10 na farkon Zul-Hijjah
Dailytrust TV

Falala 10 ta kwana 10 na farkon Zul-Hijjah

Zul-Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga Musulmi musamman saboda wasu ayyuka da akan yi a cikinsa.
Musamman kwana 10 na farkon watan na dauke da falala mai dimbin yawa,
A cikin minti 10, Malam Abubakar Muhammad Jos, Limamin Masallacin Juma’a na Gidan Sarkin Bwari, ya zayyana falala 10 ta wadannan kwanaki 10.