✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano:

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 18,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 46,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 22,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 59,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Kwandon tumatir- Naira 11,000

Kasuwar Agyaragu a Jihar Nasarawa:

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 27,000

Buhun agushi mai nauyin kilo 100- Naira 67,000

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 25,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 30,000

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 30,000

Buhun gyada mai bawo mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Kasuwar Mutum Biyu a Jihar Taraba:

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 16,500

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 18,500- 20,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 16,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 38,000-42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 17,500

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000-35,000

Kasuwar Wadata a Jihar Binuwai:

Buhun shinkafa ’yar gida mai nauyin kilo 100- Naira 27,000

Buhun shinkafa ’yar waje mai nauyin kilo 100- Naira 38,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 33,000

Buhun wake manya mai nauyin kilo 100- Naira 54,000

Buhun wake kanana mai nauyin kilo 100- Naira 52,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 30,000

Buhun ridi mai nauyin kilo 100- Naira 54,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 45,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 53,000

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina:

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira-17,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 22,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 59,500

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 19,000

Kwandon tumatir- Naira 9,700

Wadanda suka tattaro Ibrahim Musa Giginyu, Kabiru S/kuka da Hussaini Isah da Magaji Isa Hunkuyi da Bincent A, Yusuf da Haruna Gimba Yaya