✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan.

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 22,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 19,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 31,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 21,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100 – Naira 45,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 59,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Kwandon tumatir- Naira 8,500

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira-20,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 18,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 30,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 23,000

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 – Naira 19,500

Buhun alkama mai nauyin kilo 100 – Naira 47,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 60,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 18,000

Kwandon tumatir- Naira 9,500

Kasuwar Kumo a Jihar Gombe

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira-21,500

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 18,500

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 31,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100 – Naira 44,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 23,000

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100 – Naira 46,500

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 60,500

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 19,500

Kwandon tumatir- Naira 9,500

Kasuwar Agyaragu a Jihar Nasarawa

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 27,000

Buhun agushi mai nauyin kilo 100-Naira 67,000

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 30,000

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 30,000

Buhun gyada mai bawo mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Kasuwar Mutum Biyu a Jihar Taraba:

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 16,500

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 18,500- 20,000

Buhun sabon gero mai nauyin kilo 100 – Naira 16,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 38,000-42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 17,500

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 – Naira 32,000-35,000

Buhun irin agushi mai nauyin kilo 100- Naira 30,000

Kasuwar Wadata a Jihar Binuwai

Buhun shinkafa ’yar gida mai nauyin kilo 100- Naira 26,000

Buhun shinkafa ’yar waje mai nauyin kilo 100- Naira 38,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 30,000

Buhun wake manya mai nauyin kilo 100- Naira 52,000

Buhun wake kanana mai nauyin kilo 100- Naira 49,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 29,000

Buhun ridi mai nauyin kilo 100- Naira 55,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 53,000

Kwandon tumatir- Naira 12,000

Wadanda suka tattaro Ibrahim Musa Giginyu, Kabiru S/kuka da Hussaini Isah da Magaji Isa Hunquyi da Vincent A, Yusuf da Haruna Gimba Yaya