✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin amfanin gona a wasu kasuwannin Arewa

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan. 

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 22,000
Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 46,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 24,500
Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 25,000
Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 45,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 61,000
Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 19,000
Babban kwandon tumatir -Naira 24,000

Kasuwar Hatsi ta Kumo a Jihar Gombe:

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 19,000
Buhun farin wake manya mai nauyin kilo 100-Naira 42,500
Buhun dawa mai nauyin kilo 100-Naira 23,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 23,000
Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 45,000
Buhun shinkafa yar gida mai nauyin kilo 100 – Naira 58,000
Buhun shinkafa mai vawo mai nauyin kilo 100 – Naira 18,000
Kwandon tumatur Naira 21,000

Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna:

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 17,000
Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 17,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100-Naira 42,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000
Buhun shinkafa mai vawo mai nauyin kilo 100- Naira 17,000-18,000
Buhun jar dawa mai nauyin kilo 100-Naira 19,000-20,000
Buhun dauro mai nauyin kilo 100-Naira 25,000

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina:

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira-19,500
Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 45,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 24,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 58,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000
Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 46,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000
Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 18,000
Kwandon tumatir Naira 23,500

Kasuwar Wadata a Jihar Benuwai:

Buhun shinkafa yar gida mai nauyin kilo 100- Naira 24,000
Buhun shinkafa yar waje mai nauyin kilo 100 – Naira 37,000
Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 20,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 33,000
Buhun manyan wake mai nauyin kilo 100- Naira 55,000
Buhun qananan wake mai nauyin kilo 100- Naira 53,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 35,000
Buhun ridi mai nauyin kilo 100- Naira 54,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 52,000