✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Fatawoyin Aikin Hajji da Umara da Ziyara (9)

Godiya ta tabbata ga Allah Wanda bisa ni’imarSa muka kammala azumin Ramadan a farkon wannan mako. Allah Ya sa dominSa muka yi ibadojinmu ta yadda…

Godiya ta tabbata ga Allah Wanda bisa ni’imarSa muka kammala azumin Ramadan a farkon wannan mako. Allah Ya sa dominSa muka yi ibadojinmu ta yadda zai karbe su.