✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Fina-Finan Hausa: Gina Al’umma Ko Ruguza Tarbiya?

An jima ana takun saka tsakanin Kannywood da wani bangare na al'umma

Domin sauke shirin latsa nan.
An jima ana takun saka tsakanin masu ruwa da tsaki a harkar shirya fina-finan Hausa, Kannywood, da wani bangare na al’umma bisa zarge-zarge ko korafe-korafe daban-daban.

Daya daga cikin zarge-zargen shi ne na bata tarbiya.

Ko me ya sa har yanzu masu harkar suka kasa sauya ra’ayoyin jama’a game da  wannan zargi?

Ku biyo mu ku ji yadda Dokta Abdallah Usman Gadon Kaya ya yi ragargaza, da kuma yadda  Ali Nuhu ya kare masana’antar.