✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fina-finan Hausa na daf da fitowa a Netflix –Alhaji Sheshe

Mustapha Ahmad, wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, na cikin masu shirya fina-finai da suka shahara a Kannywood. A wannan hirar da Aminiya ta…

Mustapha Ahmad, wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, na cikin masu shirya fina-finai da suka shahara a Kannywood.

A wannan hirar da Aminiya ta yi da shi ya ce sun shirya kai fina-finansu Netflix da Amazon, kuma ko wanne lokaci daga yanzu za a samu fim din Hausa a shafukan biyu.