Daily Trust Aminiya - Fintiri da Ugwanyi za su jagoranci babban taron PDP

Fintiri da Ugwanyi za su jagoranci babban taron PDP

Jam’iyyar PDP ta kafa Kwamitin Tsare-tsaren babban taronta na kasa a karkashin jagorancin Gwaman Jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, da takwaransa na Jihar Enugu, Ifeanyi Ugwanyi.

Gwamnonin biyu su ne za su kuma jagoranci kwamitin karba-karbar mukaman Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar ta Kasa.

Sakataren Yada Labaran PDP na Kasa, Kola Ologbondiyan, ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis.

Karin labarin zai biyo…

Karin Labarai