✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fintiri da Ugwanyi za su jagoranci babban taron PDP

Gwamnonin za su jagoranci kwamitin karba-karba a Kwamitin Gudanarwa.

Jam’iyyar PDP ta kafa Kwamitin Tsare-tsaren babban taronta na kasa a karkashin jagorancin Gwaman Jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, da takwaransa na Jihar Enugu, Ifeanyi Ugwanyi.

Gwamnonin biyu su ne za su kuma jagoranci kwamitin karba-karbar mukaman Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar ta Kasa.

Sakataren Yada Labaran PDP na Kasa, Kola Ologbondiyan, ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis.

Karin labarin zai biyo…