Firayiminista kasar Norway, Jens Stoltenberg, ya bayyana wa majalisar kasar sababbin dabarun kare aukuwar ayyukan ta’addanci irin na Ander behring breibik, wanda ya kai wa taron matasa hari a ranar 22 ga Yulin 2011, inda ya halaka mutum 77.
Firayiministan Norway ya bullo da dabarun hana aukuwar ta’addancin Breibik
Firayiminista kasar Norway, Jens Stoltenberg, ya bayyana wa majalisar kasar sababbin dabarun kare aukuwar ayyukan ta’addanci irin na Ander behring breibik, wanda ya kai wa…