Gamayyar Jam’iyyun adawa ta CNPP ta soki lamirin sake kafa shugabancin hukumar gudanarwar Kamfanin Mai na kasa (NNPC) a karkashin jagorancin Ministar man fetur, Diezani Alison-Maduekwe.
Gamayar Jam’iyyun adawa ta soki lamirin bai wa Diezeni shugabancin Hukumar gudanarwan kamfanin Mai na kasa (NNPC)
Gamayyar Jam’iyyun adawa ta CNPP ta soki lamirin sake kafa shugabancin hukumar gudanarwar Kamfanin Mai na kasa (NNPC) a karkashin jagorancin Ministar man fetur, Diezani…