dan wasan tseren gudu na nakasassu dan kasar Afirka ta Kudu mai suna Oscar Pistorious ya sha alwashin sake kare kambunsa na lambar zinare da ya lashe a gasar da ta gudana shekaru hudu da suka wuce a Beijin kasar Chaina.
Gasar Olamfik ta nakasassu: Oscar Pistorious ya sha alwashin kare kambunsa
dan wasan tseren gudu na nakasassu dan kasar Afirka ta Kudu mai suna Oscar Pistorious ya sha alwashin sake kare kambunsa na lambar zinare da…