Kulob din Real Madrid da ke kasar Sifen ya yi tattaki har kasar Holland, ya kuma lallasa kulob din Ajad a wasan Zakarun Turai da ci 4 da 1, inda dan wasan kulob din Real Madrid Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye uku.
Gasar UEFA Champions League Cristiano Ronaldo ya zura kwallo uku a ragar Ajad
Kulob din Real Madrid da ke kasar Sifen ya yi tattaki har kasar Holland, ya kuma lallasa kulob din Ajad a wasan Zakarun Turai da…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Tue, 9 Oct 2012 8:29:30 GMT+0100
Karin Labarai