A ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya kwaci kansa da kyar daga kulob din Burossia Dortmund da ke Jamus a gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai bayan an tashi wasan da ci 2-2.
Gasar zakarun kulob-kulob na Turai: Mesut Ozil ya kwaci Real Madrid daga hannun Dortmund
A ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya kwaci kansa da kyar daga kulob din Burossia Dortmund da…