✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara ta tashi a kamfanin wutar lantarki na Jos

Gobara da tashi a ofishin Kamfanin rarraba wutar lantarki na Jos ranar Juma’a.

Gobara da tashi a ofishin Kamfanin raba wutar lantarki na Jos a daren Asabar.

Da almurun ranar Juma’a ce wutar ta tashi ne a ofishin kamfanin da ke titin Ahmadu Bello a garin Jos, babban birnin Jihar.

Wakilin Aminiya ya ambat mai magana da yawun kamfanin Saratu Aliyu na tabbatar da aukuwar iftila’in wanda ta ce ana kokarin kashewa.

Rahotanni sun ce gobarar ta fara ci ne daga saman benen ginin da misalign karfe shida na yamma.