✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Goron Sallah: Matasa ku rungumi neman ilmi da koyon sana’o’i -Sheikh Jingir

Shugaban majalisar malamai na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga matasan kasar nan,…

Shugaban majalisar malamai na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga matasan kasar nan, su tashi tsaye sosai wajen rungumar harkokin neman ilmi da koyon sana’o’i.