✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamna Mimiko na Jihar Ondo ne Gwarzona na shekara

A ranar Lahadin 21 ga watan Oktoban da ya gabata ne, Hukumar INEC, ta bayar da sakamakon zaben mukamin Gwamnan Jihar Ondo, inda ta bayyana…

A ranar Lahadin 21 ga watan Oktoban da ya gabata ne, Hukumar INEC, ta bayar da sakamakon zaben mukamin Gwamnan Jihar Ondo, inda ta bayyana Gwamnan jihar mai ci yanzu a inuwar jam`iyyar Labour Party (LP), Mista Olusegun Mimiko ne ya lashe zaben