✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Obaseki ya lashe zaben gwamnan Edo

Gwamna Godwin Obaseki na jam’iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan da aka gudanar ranar Asabar a Jihar Edo. Gwamnan ya yi nasara a zaben ne…

Gwamna Godwin Obaseki na jam’iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan da aka gudanar ranar Asabar a Jihar Edo.

Gwamnan ya yi nasara a zaben ne bayan da ya kayar da babban abokin karawarsa, Osagie Ize-Iyamu na jam’iyyar APC da kuri’u 307,955.

Mista Ize=Iyamu ya tashi ne da kuri’u 223,619.

Da ma dai sakamakon kanan hukumomi biyu ake jira a san wanda ya yi nasara a zaben.