Akbishop na Cocin Angilika Rabaran Idowu Faeron ya ce, a matsayin sabon Gwamnan Jihar Kaduna na matashi mai shekara 44, yana bukatar dattijo su yi aiki tare ta yadda matashin da dattijon za su hada kai su cimma burin jama’a.
Gwamna Yero na bukatar dattijo ya yi aiki da shi ne – Idowu Faeron
Akbishop na Cocin Angilika Rabaran Idowu Faeron ya ce, a matsayin sabon Gwamnan Jihar Kaduna na matashi mai shekara 44, yana bukatar dattijo su yi…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 28 Dec 2012 18:00:25 GMT+0100
Karin Labarai