✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Sabuwar cibiyar killace masu coronavirus a Legas

A ranar Juma’a 1 ga watan Mayu gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar killace masu dauke da cutar coronavirus mai…

A ranar Juma’a 1 ga watan Mayu gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar killace masu dauke da cutar coronavirus mai gado 118, a yankin Gbagada.

Mista Sanwo-Olu ya kaddamar da cibiyar ne a daidai lokacin da jihar ke fuskantar karancin wuraren jinyar masu dauke da cutar, lamarin da ya sanya mahukunta fara tunanin yiwuwar killace majinyatan a gidajensu.