Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya nemi ’ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awa’ati wal Jihad da ake wa lakabi da Boko Haram su yi hakuri su ajiye makamansu don su zo a zauna da su don nemo hanyar sasantawa da su ko al’ummar jiha da kasa sa samu sa’ida.
Gwamnan Yobe ya nemi ’yan Boko Haram su amince da sulhu
Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya nemi ’ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awa’ati wal Jihad da ake wa lakabi da Boko Haram su…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sat, 8 Sep 2012 16:11:28 GMT+0100
Karin Labarai