✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnati ke gini a jikin badalar kofar Mata – Kwamishina

Kwamishinan Ma’ikatar kasa da Safiyo ta Jihar Kano, Malam Muhammad Nadu Yahaya ya ce gwamnatin jihar ce ke gini a jikin badalar kofar Mata a…

Kwamishinan Ma’ikatar kasa da Safiyo ta Jihar Kano, Malam Muhammad Nadu Yahaya ya ce gwamnatin jihar ce ke gini a jikin badalar kofar Mata a kokarinta na tsugunar da wasu makanikai da aikin ginin gadar sama da za a yi a kan titin kofar Nassarawa zai shafa.