✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Gwamnati na nuna ko-in-kula da noman auduga – A. A. Masta

Wani fitaccen dan kasuwa da ya yi fice a kan harkar sayen auduga a Jihar Zamfara, Alhaji Ahmad Musa da aka fi sani da A.…

Wani fitaccen dan kasuwa da ya yi fice a kan harkar sayen auduga a Jihar Zamfara, Alhaji Ahmad Musa da aka fi sani da A. A. Masta ya zargi Gwamnatin Tarayya da nuna halin ko-in-kula kan noman auduga da sayenta.