Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Bauchi da Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) za su fara hukunta jami’an lafiya da aka samu na zagon kasa ga shirin allurar rigakafin cutar shan-inna da ake yi ga yara a jihar.
Gwamnatin Bauchi za ta hukunta jami’an da ke kawo cikas ga rigakafi
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Bauchi da Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) za su fara hukunta jami’an lafiya da aka samu na zagon kasa ga…