✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnatin Borno ta zargi PDP da hannu a matsalar Boko Haram

Gwamnatin Jihar Borno ta zargi Jam’iyyar PDP da hannu a matsalar Boko Haram a jihar, inda ta ce dukkan fitattun mutanen da aka kashe a…

Gwamnatin Jihar Borno ta zargi Jam’iyyar PDP da hannu a matsalar Boko Haram a jihar, inda ta ce dukkan fitattun mutanen da aka kashe a jihar da sunan Boko Haram ’ya’yan Jam’iyyar ANPP mai mulkin jihar ne.