✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Gwamnatin Jigawa za ta gina dakunan ba-haya 215 a yankunan karkara

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 156 don gina dakunan ba-haya 215 a kasuwanni da yankunan karkara domin magance gurbatar muhalli da jama’a…

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 156 don gina dakunan ba-haya 215 a kasuwanni da yankunan karkara domin magance gurbatar muhalli da jama’a ke yi.