✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a gaggauta hako mai a Tafkin Chadi

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a gaggauta hako mai a Tafkin Chadi bayan da Kamfanin Mai na kasa ya samu nasarar gano albarkatun mai a…

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a gaggauta hako mai a Tafkin Chadi bayan da Kamfanin Mai na kasa ya samu nasarar gano albarkatun mai a yankin.