✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Gwamnatin Tarayya ta kashe Naira biliyan 2 wajen gina ofisoshin ‘Sure-P’

Gwamnatin tarayya ta kashe Naira biliyan 2.2 wajen gina ofisoshin hukumar amfanin da kudaden man fetur wajen yin ayyuka ga jama’a wacce ake kira Sure-P.