Saboda nasarar da ’yan wasan Najeriya nakasassu suka samu a gasar Olamfik ta nakasassu da aka kammala a makon jiya a birnin Landan, gwamnatin tarayya a karkashin shugabancin Goodluck Ebele Jonathan ta saka musu da abin alheri
Gwamnatin Tarayya ta yi wa nakasassu da kungiyar kwallon kafa ta Falconet ruwan Naira
Saboda nasarar da ’yan wasan Najeriya nakasassu suka samu a gasar Olamfik ta nakasassu da aka kammala a makon jiya a birnin Landan, gwamnatin tarayya…