✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnoni sun fi Gwamnatin Tarayya barna – Baba-Ahmed

Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), Dokta Hakeem Baba-Ahmed ya ce lalacewar Gwamnatin Buhari ta kai ga har gwamnoni sun fi Gwammatin Tarayya barna. A cikin…

Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), Dokta Hakeem Baba-Ahmed ya ce lalacewar Gwamnatin Buhari ta kai ga har gwamnoni sun fi Gwammatin Tarayya barna.

A cikin wannan bidiyon ya bayyana nadamarsa kan goyon bayan Buhari, ya kuma fede biri har wutsiya kan yadda Gwamnatin Buharin ta jefa Najeriya cikin matsalolin da ba ta taba shiga ba.