✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hadarin mota ya ci mutum 29 a Yobe

Wani mummunan hadarin mota da aka yi a kauyen Daniski da ke hanyar Potiskum zuwa Azare a karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe ya ci…

Wani mummunan hadarin mota da aka yi a kauyen Daniski da ke hanyar Potiskum zuwa Azare a karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe ya ci rayukan mutum 29 lokacin da wasu bas biyu kirar Toyota Hayis suka yi taho-mu-gama suka kone kurmus.