Majalisar Masarautar Hadeja ta shirya wa tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamsi Babangida gagarumar Hawan Daba a kofar fadar Mai martaba Sarkin Hadeja Alhaji Adamu Abubakar Maje Haruna
Hadejawa sun huce, sun yi wa Babangida Hawan Daba mai kayatarwa
Majalisar Masarautar Hadeja ta shirya wa tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamsi Babangida gagarumar Hawan Daba a kofar fadar Mai martaba Sarkin Hadeja Alhaji Adamu…