✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hajarul Aswad: Muhimman abubuwan game da dutse mai daraja

Wace falala kuka sani ta dutsen Hajarul Aswad, wanda ke jikin dakin Ka’aba? Aminiya ta samo muku muhimman bayanai game da wannan dutse mai daraja…

Wace falala kuka sani ta dutsen Hajarul Aswad, wanda ke jikin dakin Ka’aba?

Aminiya ta samo muku muhimman bayanai game da wannan dutse mai daraja wanda mala’iku suka sauko da shi duniya daga sama.

Daya daga cikin daliban Jami’ar Madina da ke kasar Saudiyya, Ustaz…. ya yi bayanai masu kayatarwa game da wannan dutse wanda mutane ke matukar sha’awar samun damar shafawa.

A yi kallo lafiya.