✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Halayenmu suka sa Allah ke jarraba mu –Ali dahiru Bauchi

Babban Daraktan Hukumar Tsangaya ta Jihar Bauchi, Sayyadi Ali dahiru Bauchi, ya ce dole kowa ya duba halayensa ya gyara domin nemo mafita daga jarrabawar…

Babban Daraktan Hukumar Tsangaya ta Jihar Bauchi, Sayyadi Ali dahiru Bauchi, ya ce dole kowa ya duba halayensa ya gyara domin nemo mafita daga jarrabawar da jama’ar kasar nan ta samu kanta.