“Halin Da Muka Shiga Bayan Ambaliya a Garin Karnaya” | Aminiya

“Halin Da Muka Shiga Bayan Ambaliya a Garin Karnaya”

    Abubakar Maccido Maradun

A mako biyu da suka wuce ne iftila’in ambaliya ta auku a garin Karnaya da ke Karamar Hukumar Dutse, Jihar Jigawa.

Wasu wadanda abin ya shafa sun koka kan halin da suka shiga.

Kalli cikakken labarin a wannan bidiyon: