Babban Mai taimaka wa tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mahmuda Shinkafi kan harkokin Watsa Labarai Alhaji Sani Anka (NTA) ya ce matakin da Babban Bankin Najeriya ya dauka na hana jihar cin bashi ya yi daidai kuma jama’ar jihar sun goyi bayan haka.
Hana Gwamnatin Zamfara cin bashi ya yi daidai – Mashawarcin Tsohon Gwamna
Babban Mai taimaka wa tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mahmuda Shinkafi kan harkokin Watsa Labarai Alhaji Sani Anka (NTA) ya ce matakin da Babban Bankin…