✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Hanyoyi 5 da za ki magance zubewar gashin kai

Sau da dama mata kan samu kansu cikin shiga ukun zubewar gashi, wanda yawancin hakan na faruwa ne a garin neman a gyara gashin kai,…

Sau da dama mata kan samu kansu cikin shiga ukun zubewar gashi, wanda yawancin hakan na faruwa ne a garin neman a gyara gashin kai, sai kuma a bata, karshe gashin kai ya zube.