Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam da wani dan kunar bakin wake ya kai ga cocin St Rita da ke Unguwar Yero a Badarawa Kaduna,
Harin da aka kai ga coci a Kaduna babban abin takaici ne – Sheikh Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam da…