✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hausam-fa ko Gwarawam-fa?

A shekara ta dubu karamin lauje da kwanciyar magirbi Kamfanin buga Amintattun Jaridun kasar Haurobiya ya yi kaura daga Unguwar Mawanawasa, kan layin zaratan Zambiya,…

A shekara ta dubu karamin lauje da kwanciyar magirbi Kamfanin buga Amintattun Jaridun kasar Haurobiya ya yi kaura daga Unguwar Mawanawasa, kan layin zaratan Zambiya, zuwa garin Tako-tako, inda aka gina mana dakin katako,