✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hikayata: Yadda muka lashe gasar BBC Hausa -Bidiyo

An kammala gasar rubuta gajerun labarai ta mata zalla wacce sashen Hausa na BBC ke shiryawa. Marubutu uku ne suka yi nasara a gasar mai…

An kammala gasar rubuta gajerun labarai ta mata zalla wacce sashen Hausa na BBC ke shiryawa.

Marubutu uku ne suka yi nasara a gasar mai taken ‘Hikayata’.