Hira da Matashin Da Ya Kera Mota a Kano | Aminiya

Hira da Matashin Da Ya Kera Mota a Kano

    Sani Ibrahim Paki, Salim Ibrahim Umar

Wani matashi a Kano ya kera mota ta musamman, wadda a cewarsa babu kamarta a fadin Kano a halin yanzu.
A wannan bidiyon ya bayyana yadda ya hada motar, yadda take aiki, da irin abubuwan da ya yi amfani da su wajen hada ta.
Ya kuna bayyana wa Aminiya burinsa a rayuwa.