Hira da Yarinya Mai Baiwar Lissafi Da Ta Samu Tallafin Karatu Har Zuwa Jami’a | Aminiya

Hira da Yarinya Mai Baiwar Lissafi Da Ta Samu Tallafin Karatu Har Zuwa Jami’a

    Abubakar Maccido Maradun

Mutane da dama sun yi ta tsokaci tare da bayyana jin dadinsu game da irin baiwar da Allah Ya yi wa Saratu, ’yar asalin kauyen Gwadayi, Gundumar Shagogo a Karamar Hukumar Gaya ta Jihar Kano.