✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda aka yi shagulgulan Sallah a gida a wasu sassan Najeriya

Sallar Idin bana ta zo ma duniyar Musulmi a yanayi na annobar coronavirus, lamarin da ya sauya salon bukukuwan sallar bana,inda  a baya akan yi…

Sallar Idin bana ta zo ma duniyar Musulmi a yanayi na annobar coronavirus, lamarin da ya sauya salon bukukuwan sallar bana,inda  a baya akan yi ziyarce-ziyarce sai dai a yanzu an gudanar da al’amuran sallar ne a gida.

A Najeriya ma  jama’a da dama sun yi shagalin sallar ne a gidajensu tare Iyalansu, Aminiya ta kawo maku hoton yadda aka yi irin wadandan shagulgula daga wasu jihohin Najeriya da suka hadar da Legas, Ogun dama  sassan Arewacin kasar.