✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda Sarkin Fulanin Legas ya yi Sallar Idi

A jihar Legas mafi akasarin al’umar Musulmi sun yi sallar Idi ne a ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu , sai dai  a bana kowa…

A jihar Legas mafi akasarin al’umar Musulmi sun yi sallar Idi ne a ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu , sai dai  a bana kowa yayi nasa Idin ne a gida duba da dokar hana taron ibada da gwamnatin jihar ta kafa domin kare yaduwar annobar coronavirus. Mai martaba sarkin Fulanin Legas Alhaji Muhammadu Bambado shi ma yayi sallar Idin sa ne a ranar Lahadi tare da wasu daga ciki jama’arsa a fadarsa da ke unguwar Surulere a Legas.