✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: An bude filin jirgin na Kano

An fara jigilar fasinjoji bayan bude filin jiragen sama na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano a safiyar Asabar 11 ga Yuli, bayan kusan…

An fara jigilar fasinjoji bayan bude filin jiragen sama na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano a safiyar Asabar 11 ga Yuli, bayan kusan wata uku da rufe sufurin jirage na cikin gida a Najeriya.

Annobar COVID-19 ce ta tilasta rufe bangaren wanda aka sake budewa a ranar 8 ga watan Yuli, da filayen jirage na Legas da Abuja, bayan sanya matakan kariya da kuma bayar da tazara a dukkanin matakai.

Ga wasu hotunan yadda harkoki suka fara gudana a filin jirgin: