✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Bikin kaddamar da yakin neman zaben Tinubu a Kano

Dan Tinubu, Seyi ya jagoranci wani gangamin matasa a Jihar Legas.

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya kaddamar da yakin neman zabensa a Jihar Kano.

A yayin bikin, Tinubu ya kuma bude ofishin yakin neman zabansa na jihar a ranar Asabar.

Aminiya ta ruwaito cewa, dansa Seyi Tinubu, ya kaddamar da wani gangamin matasa miliyan daya a Jihar Legas na goyon bayan mahaifin nasa.

Ga yadda bukukuwan suka wakana cikin hotuna:

Isowar Bola Tinubu filin jirgin saman Malam Aminu Kano (Hoto APC/Facebook)
Dandazon jama’ara da ta taro a wajen tarabar dan takarar na APC (Hoto: APC/Facebook)
Mataimakin gwamnan Kano Nasiru Gawuna da Sanata Barau Jibirin tare da wasu jiga-jigan APC a wajen tarbar Tinubu a Kano (Hoto: APC/Facebook)
Bola Tinubu da gwamna Ganduje da shugaban Jam’iyya Sanata Adamu Abdullahi da Kabiru Gaya, da kuma Abdul Amat a wurin taron Hoto: APC/Facebook
Dandazon matasan da suka halarci taron na Tinubu a Kano Hoto: APC/Facebook
Bola Tinubu da gwamna Ganduje, da Sanata Kabiru Gaya, Shugaban APC da Mansura Isah da Shuaibu Yawale a yayin bude ofishin kamfe na jihar . Hoto: APC/Facebook
Mataimakin Gwamna kuma dan takarar gwamnan Kano Nasiru Gawuna, da shugaban Jam’iyya, da Gwamna Ganduje, yayin bude ofishin Hoto: APC/Facebook
Bola Ahmed Tinubu da Shugaban Jam’iyya, da Gwamna Ganduje da Na’abba Afakallah da wasu manyan ‘yan fim yayin bikin bude ofishin Hoto: APC/Facebook
Sanata Barau Jibrin da Kashim Shetima, da Yariman Bakura, da kuma shugaban APC a Kano. Hoto: APC/Facebook
Bola Tinubu da Nasir Gawuna, da Gwamna Ganduje, da Kashim Shetima, da Gwamna Matawalle na Jihar Zamfara da kuma Sanata Barau JIbirin Hoto: APC/Facebook
Bola Tinubu da gwamna Gaduje da dan takarar gwamna, Nasiru Gawuna da mataimakinsa Sulen Garo. Hoto: APC/Facebook
Shugaban Jam’iyya na kasa Adamu Abdullahi, da gwamnan Jigawa Badaru, da kuma Shugaban APC na Jihar Kano. Hoto: APC/Facebook
Gwamnan Zamfara Matawalle a yayin bikin kaddamarwar Hoto: APC/Facebook
Jiga-jigan jam’iyyar APC na kasa da na jiha a yayin bikin kaddamar da ofishin jam’iyyar Hoto: APC/Facebook
Seyi Bola Tinubu da wasu jami’ai a gangamin matasa a jihar Legas Hoto: APC/Facebook
Dandazon matasan da suka halarci taron na Legas Hoto: APC/Facebook

 

Dandazon matasan da suka halarci taron goyon bayan Tinubu a Legas Hoto: APC/Facebook
Dandazon matasan da suka halarci taron goyon bayan Tinubu a Legas Hoto: APC/Facebook