✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

HOTUNA: Fadar Kano ta marabci Sabon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sanda

Sabon Mataimakin Babban Sifeton ’Yan Sanda (AIG) Ede Ayuba mai kula da jihohin Kano da Jigawa ya kai ziyaara ce don girmama wa

Sabon Mataimakin Babban Sifeton ’Yan Sanda (AIG) Ede Ayuba mai kula da jihohin Kano da Jigawa ya ziyarci  Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a fadarsa.

Ga yadda ziyarar ban girma da ya kai tare da ayarinsa a ranar Alhamis cikin hotuna:

Shigar Sabon Mataimakin Babban Sifeton ’Yan Sandan gaban sarki. (Hoto: Kamal Photos).
Sabon Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sandan yana gabatar da kansa a gaban sarki. (Hoto: Kamal Photos).
Sabon Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sanda yana gabatar da jawabins (Hoto: Kamal Photos)
Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sanda a Fadar Kano yana gaida Sarkin Kano. (Hoto: Kamal Photos)
Sabon Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sandan yana ba sarkin kyauta. (Hoto: Kamal Photos)
Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan na ban kwana da sarkin. (Hoto: Kamal Photos).
Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sandan tare da sarkin (Hoto: Kamal Photos)
Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sanda da ’yan rakiyarsa tare da Sarkin Kano. (Hoto: Kamal Photos).