✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Ganduje a wurin ta’aziyyar surikinsa Ajimobi

A ranar Asabar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar surukinsa, tsohon gwamnan Oyo, Ishaq Abiola Ajimobi. Ganduje ya je…

A ranar Asabar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar surukinsa, tsohon gwamnan Oyo, Ishaq Abiola Ajimobi.

Ganduje ya je ta’aziyyar ne gidan marigayin da ke Legas tare da maidakinsa da ‘ya’yansa da wasu mukarabban gwamnatinsa.

Ga wasu daga cikin hotunan: